<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Aikin Kowa Shi Zai Kada Shi LW356</title>
<lyrics>[V1]
 1) Aikin kowa shi zai kada shi (2x)
 {Uba ba zai dau laifin da ba,
 Da ba zai dau laifin uba ba, }  (2x)
 Aikin kwa shi zai kada shi
 (Magajina, Kanena, Ɗan uwana)
 Aikin kowa shi zai kadashi  (2x)

[V2]
 2) Wanda ya yi zunubi shi za ya mutu (2x)
 {Uba ba zai dau laifin da ba
 Da ba zai dau Iaifin uba ba }  (2x)
 Aikin kowa shi zai kada shi
 ( Hausawa, Zabarmawa, Fulani, Beriberi )
 Aikin kwa shi zai kada shi  (2x)

[V3]
 3) Da mudun da kake sunawa
 Da shi Yesu za ya auna ma }  (2x)
 Aikin kowa shi zai kada shi
 ( Turawa, Bugaje, Larabawa )
 Aikin kowa shi zai kada shi  (2x)

[V4]
 4) In hairin kake aikatawa ,
 Hairin shi zai zama ladanka } (2x)
 In shairin kake aikatawa ,
 Shairin shi zai zama ladanka
 Aikin kowa shi zai kada shi  (2x)</lyrics>
<hymn_number>356</hymn_number>
</song>